SABUWAR WAKAR SANI AHMAD SO DA AMANA.
Assalamu alaikum waraha matullahi ta,ala wabaraka tuhu bayan dubun gaisuwa da kuma kin jinawa masoya tare da farin cikin gama murnar gama bikin babbar Sallah gaisuwa Mara adadi agareku masoyan mu na duniya Baki daya.
Hakika muna samun sakonnin gaisuwarku tare da ya bawa da kuke Mana akullum tabbas muna kasan cewa cikin farin ciki aduk lokacin da muka samu sakon ku nushadi da farin ciki Mara adadi Kan cika zuciyarmu alokacin samun sakon ku.
Kwarin gwuiwar ku itace ke Kara Mana karfin Kara jajir cewa Dan Kara samun himmar kawo muku sababbin ayyukan mu cikin aminci da kuma Kara tun zura mu ban garen kaifafa basira Dan muga mun tsara wakokin masu dadin da zasu saka ku farin ciki mutuka.
Akullum babban fatan mu shine farin cikin ku masoya domin hakika babu wani abu dake sani farin ciki da nishadi Mara iyaka kullum irin ganin farin cikin masoya Dan soyayyar ku itake Kara Mana himmar aiki tabbas farin cikin masoya shine babban burinmu dake samu farin ciki dare da Rana fatan alkairi muna Kara godiya.
arewanahiya.com