Wakokin hausa Video

MUTANE NA ALLAH WADAI DA IRIN RAWAR DA TAHIR FAGGE YAYI AGIDAN DIRAMA.

MUTANE NA ALLAH WADAI DA IRIN RAWAR DA TAHIR FAGGE YAYI AGIDAN DIRAMA hakika wasu na ganin hakan kamar zubewar mutunci Amma kuma wasu sunce bawai haka bane hanyar Mai man abincin sace.

Domin kuwa kowanne Dan Adam arayuwa Yana da hanyar cin abincin sa baby wani Maganar zubar da girma ko kuma zubewar mutunci cewar wasu daga cikin mutane masu cece kuce akan wan nan lamarin kenan.

Tabbas mutane masu fadin cewa Tahir ya girma wan Nan kuma aikin na yarane bai kamata ace da girmansa Yana irin wan nan ba Dan Yana da Yara idan sun gani tabbs baza suji Dadi ba cewar wasu kenan.

Wasu kuma sunce kowacce Sana,ace kasamu arayuwa tabbas kayi ta mutukar ba sata bace domin sata itace kadai hanyar da ba,aso itace mafi muguwar Sana,a Mara kyau Allah ubangiji ya tsaremu da ahalinmu ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button