Wakokin hausa Video

KALLI RAWAR DA TASA WANI YA WATSA KUDI HAR MILLION UKU AWASAN SALLH.

Yan Mata adon gari hausawa sunce idan babuku babu gari idan kuma kun yawa gari ya baci wata yarinya tayi rawarar da tasa han kalin kowa ya tashi wasu ma har suna fita da gudu tsabar abun yafi karfin kallo.

Wan kuwa tsabar abun ya bashi Sha,awa saida ya lika kudi kimanin naira million uku domin rawarar yarin Yar ta burgeshe mutuka Kai wani ma har yabata kyautar mota wan nan yarinya tayi abun ayaba.

 

Hakika farin ciki shine Abu mafi so da kauna aguri dukkan Mai San farin ciki domin kuwa Allah ubangiji Mai tsarki yace ku kasance cikin farin ciki koyaushe Dan hakan shine abun Dana fisan ganin tare daku kowanne lokaci.

Waka wata abace dake mutukar taka rawarar gani gurin Jan hankalin mutane da kuma Jan hankalin su Dan isar da wani sako cikin gaggawa domin zamani yanzu yazo da haka kullum dai muna Kara rokin Allah ubangiji yasa mudace ameen.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button