Wakokin hausa Video

JABAN SHINE GABA MARYAM KK VIDEO.

Jarumar shirts Fina finan hausa wato Maryam kk itama tayi namijin kokari inda tayi video itama Mai mutukar kyau sosai na gasar wakar jaban challenge Wanda akasa daga man hajar dauda kahutu rara waka.

Mutane da yawa sun bayyana irin kokarinta acikin wan nan video haka kuma sunyi mutukar Nisha Dan tuwa da da wan nan video nata domin kuwa tayi wasu abubuwan da ba know yayi acikin videon Saba

Jaruma Maryam kk hakika ana tunanin zata iya lashe kyautar motor da akasa akan wan nan wakar anata Miki fatan alkairi hafi da fatan nasara Allah ubangiji ya bawa Mai rabo sa,a fata nagari.

Har yanzu dai gasar na cigaba da tafiya Kamar yadda aka tsara komai Yana Jan tafiya ahalin yanzu inda Nan bada jimawa ba za,a fitar da saka makon wan nan gasar

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button