Wakokin hausa Video

WAKAR ETHIOPIAN MUSIC VIDEOS.

Kamar yadda da yawan masana suka fassara saurarn wakoki wan nan wata sabuwar han yace dake Samar da farin ciki Hadi da kwanciyar hankali masu mahimmancin lokuta da dama acikin rayuwa.

Amma kuma wasu mutanan da yawa sun karyata hakan duba da yadda Allah ubangiji mahaliccin kowa da komai ya haramta sauraran Waka da kida Wanda wasu malamai da yawa sunyi mutukar shirhi akan hakan.

Bugu da Kari wasu da yawa kuma sunce tabbas lokaci Yana sau yawa haka kuma idan lokaci ya sauya tofa tabbas dole rayuma ta sauya domin rayuwa ayanzu tana tafiya da zamani.

Amma dai mafiya run jayen masana daya suna nuna haramcin hakan Amma kuma gaskiya zamanin yanzu abubuwan sun mutukar sau yawa mutuka.

Allah ubangiji yasa mudace.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button