Wakokin hausa Video

KALLI WASAN SALLAR KAWU DAN SARKI.

Wadan Sallar kawu Dan sarki akasar niger hakika kawu Dan sarki na daya daga cikin mawakan dake tashe acikin shahararun mawakan hausa dake zamani mawaki Mai abunbmamaki masoya na mutukar farin ciki mutuka d wan nan mawaki tabbas.

Mawaki kawu ya zama fitattancen mawaki daya tamkar dubu acikin mawakan hausa hakika mutane da yawa suna fafutukar ganin sun faranta ran mawakin kawu Dan sarki masoya na nuna tsantsar kauna Mara iyaka Dan nuna soyayyar agareshe.

 

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button