Wakokin hausa Video
Masha alhazawa adawo lafiya.
Mutane da yawa suje dakin Allah haka kuma sunyi ziyarar kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammad SWA shugaban halitta haka kuma shugaban annabawa duniya Baki daya Allah ubangiji ya karawa Annabi daraja.