Wakokin hausa Video
ADUNIYA KASHI NA 66 ORG.
Shirin aduniya Shiri Mai dogon zangon dake da yawan masoya masu mutukar Nisha Dan tuwa da kuma ksan cewa cikin farin ciki ayayin kallonsa hakika mutane da yawa suna fadin wan nan Shirin ya zama kamar wani tsagi na rayuwarsu.
Suna cewa idan Basu kalla ba har rashin lafiya sukeyi tsabar San kallon Shirin film din ya samu kyakkyawan aiki daga shahararen campanin Nan Mai suna zinariya production company mallakar Tijjani Asese.
Waka Mai mutukar farin jini wan nan wakar da kuke gani ta zama daya cikin sauran wakokin dake tashe ayanzu hakaki wan nan wakar tati mutukar Dadi sosai ta samu kyakkyawan aiki daga shahararen producer kuma directer Nan Aminu S Borno.