YANZU YANZU RARARA YA SAKI SABUWAR WAKA MP3.
Mawaki Rarara ya zama daya daga cikin shahararun mawakan dake taka rawar gani cikin dukkan nin mawakan hausa dominbya kure wajen iya tsara kowacce irin Waka mawaki Rarara Jami,ar Waka .
Mutane da yawa na fassara basirar wakar Dauda kahutu Rararan Waka amatsayin wata babbar baiwa daga Allah ubangiji Mai ikon komai da kowa domin tsawon shekara goma shabiyar har yanzu babu wani mawaki kamarsa.
Umar da Fatima Amarya.
Waka baiwa daga Allah ubangiji Mai ikon Allah yakara basira da baiwa Mai albarka fatan alkairi Ciyaman.
arewanahiya.com
Allah yakarawa wannan tasha da albarka da daukaka ameen.
Muna godiya sosai Makam sunusi