Wakokin hausa Video

SAUARARI ZAN TUKAN DAN YAKARAR SHUGABAN KASA PEETER OBI.

Peeter obi navdaya daga cikin shahararun yan takara akasar Nigeria zabe Mai zuwa 2023 in Allah ubangiji yasa zamu gani Wanda ya fito daga yankin kudu acikin Nigeria.

Hakika Peeter Obi yana daya daga cikin Wanda akewa tunanin cin mulki azaben Mai zuwa duba da yadda ake kan Shan walaha awan Nan mulkin da muke ciki ayanxu.

Peeter Obi ya bayyana irin kokarin da zaiwa kasar Nigeria da kuma abubuwan maganin matsalar tsalun dake samun kasar ta Nigeria tsawon lokaci baya.

Ya Kara da cewa babban burinsa aduniya bai wuce ganin kasar Nigeria ta zauna lafiya hakan shine babban burinsa dare da Rana ya kuma yace yana fatan burinsa ya cika da ikon Allah.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button