Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR AHMAD DELTER.

Assalamualaikum waraha matullahi ta,ala wabara katuhu bayan dubun gaisuwa tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Kamar yadda muka I alkawarin dunga kawo muku abubuwan farin ciki yau ma mun kawo muku wata sabuwar wakar Mai dadi.

Kowa ya sani cewa Ahmad delter shahararen wakine dayavdaga cikin fitattun mawakan hausa masu tashe ayanzu yau ma yazo muku da wata sabuwar wakarsa Mai mutukar Dadi sosai abun dai sai kaji.

https://youtu.be/lvm7Q3hqYKo

Indai baiwar wakace tabbas Ahmad Delter Allah Mai iko ya bashi domin ahalin yanzu yana daya daga cikin masu tashe ban garen wakokin hausa mutane da yawa sun shaida haka.

Kullum muna Kara addu,ar Allah ubangiji ya Kara basira ya kuma karawa rayuwa albarka ameen summa ameen.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button