Wakokin hausa Video

SAKON SADIYA HARUNA GA MUTAN KANNEWOOD.

Hajiya Safiya HARUNA ta saki SAKON gaisuwa zuwa mutan kannewood baki daya kamar su Adam A Zango Hajiya Hadiza Gabon Chixo Jamany Mr 442.

Da dai sauran manyan jarumai da kuma kanana yakara da cewa lalle mutan kannewood suyi kokarin hada kansu su zauna lafiya da juna tsakanin su domin yanzu rayuwa ba wata abubuace.

https://youtu.be/VesERIQ-X6c

San Nan kuma tana Kara Mika SAKON ta,azziyar rasuwar babban directed Alhaji Nura Mustafah Waye Allah ubangiji yajikansa yasa ya huta shida sauran musulman duniya Baki.

Dama haka rayuwa take dole dukkan Mai Rai wata Rana sai ya zama gawa Allah yasa mucika da Imani ameen summa ameen kuhuta lafiya.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button