Wakokin hausa Video

KUNGIYAR 13+13 TA GUDANAR DA TARON GAGGAWA.

Tafi zuwa kasa Dan kallon videon.

KUNGIYAR 13+13 ta GUDANAR da TARON gaggawa Dan tattaunawa akan wasu yan matsala tsalu da kuma nuna farin cikin ganin babbar Sallah lafiya.

Kungiyar tana Taya daukakin musulman duniya Baki daya murnar ganin wan nan babbar Rana San Nan kuma suna Kara murna da farin cikin do daukakar wan nan kungiya Mai tarin albarka.

Abun farin ciki acewar shugaban kungiyar Alhaji dauda kahutu Rara yace babban abun alfahari yanzu kudirinmu ya zagaye dukkan fadin Nigeria duk inda kaje sunan kungiyarmu taje.

Hakika wan nan abun alfaharine mutuka muna karawa Allah ubangiji Mai kowa Mai komai godiya da faruwar hakan Masha Allah.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button