Wakokin hausa Video

kalli matashin daya sadaukar da azumin sa na Ranar arfa tsabar soyayyar Maryam Yahaya.

Mutane da yawa suna fassara haka amatsayin soyayya da kuma kauna inda wasu kuma suke fasarra hakan amatsayin hauka duba da yadda duk duniya babu wani Dan Adam daya taba haka.

Malamai da yawa sun Fara sharhi akan wan nan Abu da wan nan matashin yayi domin duk duniya babu wani Wanda aka taba yiwa azumi Koda alokacin annabawa hakan tasa kowa take fadin albarkaci bakinsa kan wan nan Abu .

https://youtu.be/iw3nScij15o

Ahalin yanzu Jarumar Maryam Yahaya batace komai ba inda mutane da yawa suke jiran amsarta da kuma irin sharhin da za tayi akan wan nan aika aika wa Nan matashin yayi .

Wasu na ganin hakan soyayyaceshin Kai Mai kallo Yaya zaka fasarra wan nan abun daya faru shin soayya ko kuma rashin hankali.

Rubuta Mana ta comments section.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button