Wakokin hausa Video

JAGABAN CHALLENGE ON PROGRESS.

Har yanzu gasar wakar jagaban na Kara cigaba da gugana haka kuma mutane nabkara kokarin mutuka akan wan nan gasar Allah ubangiji ya bawa Mai rabo sa,a da kuma nasara Mai albarka.

Hakika mutane da yawa na ganin cewa kamar lalle babu wani abu da zaisa Tinibu baici zabe ba domin kuwa yana da mutane mutuka San Nan yana da yawan masoya adukkan fadin kasar baki daya.

Tabbas Alhaji Ahmad Bola Tinibu shine mafi farin jini acikin yan siyasar yanzu afadar wasu daga cikin mabiyansa mudai yanzu talakawan Nigeria babu abun da zamuce sai dai Allah ubangiji ya zaba mana mafi alkairi.

Domin bawa Allah zabi shine yafi komai ahalin yanzu

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button