Wakokin hausa Video

Haboon habbbin Amaula Darin Mail.

Farin ciki kamar yadda wasu suka fassara hakika sai da mata domin sune asalin jin Dadi na duniya Allah ubangiji da kansa ya kuranta mata amatsayin Ni,ima ga dukkan maza cikin duniya.

Wan nan wata wakace dake da kalamai masu mutukar saka farin ciki da annu shuwa acikin zuciya tabbas haka Maganar take babu sauyi acikinta Allah ubangiji ya Kara basira da Ni,I’ma Mara adadi acikin rayuwa.

Muna Kara Taya daukakin musulman duniya farin cikin zagayowar Sallah babbba wadda aka sabayi adukkan shekara Allah ya maimaita Mana wan Rana ameen summa ameen.

Muna farin ciki da dukkan masoyan mu dare da Rana Allahu ya bar kauna.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button