Labarai

Anfasa gidajen yari 15 karkashin Gwamnatin shugaban kasar Muhammadu Buhari foskokin wadan da akenama..

Akalla anfasa kimanin gidajen yari adadin 15 karkashin Gwamnatin shugaban kasar Muhammadu Buhari.

Wani aiki sai kasata Nigeria muna San kasarmu Nigeria.

Daga Aliyu Ahmad

 1. A cikin watan Oktoba 19, 2020 – aka kai harin gidan yarin Oko dake Edo.

 

 1. A cikin watan Oktoba 21, 2020 – aka fasa gidaj yarin Benin, inda ‘yan fursuna 1,993 suka kubuta.

 

 1. A cikin wata Oktoba 22, 2020 – aka fasa gidan yarin Okitipupa, inda fursunoni 58 suka kubuta.

 

 1. A cikin watan Afrilu, 4, 2021 – aka fasa gidan yarin Owerri dake jihar Imo, inda ‘yan fursuna 1,844 suka kubuta.

 

 1. A cikin watam Satumba, 13, 2021 – aka fasa gidan yarin Kabba dake jihar Kogi, inda ‘yan fursunoni 240 suka kubuta.

 

 1. A cikin watan Oktoba, 22, 2021: aka fasa gidan yarin Abolongo dake jihar Oyo, inda fursunoni 837 suka kubuta.

 

 1. A watan Yuli 19, 2021- aka fasa gidan yarin Jos, inda fursunoni 4 suka fece.

 

 1. A watan Nuwamba 28, 2021 – aka hari gidan yarin Jos, inda fursunoni 262 suka gudu, yayin da aka kashe goma daga cikinsu.

 

 1. A watan Satumba 3, 2015 – aka fasa gidan kaso na Sokoto, inda fursunoni 13 suka arce.

 

 1. A watan Yuli 4, 2022 aka fasa gidan yarin Kuje dake Abuja, inda fursunoni 856 suka fece.

 

 1. A watan Yuni 4, 2018 – aka fasa gidan yarin Minna inda fursunoni 210 suka arce.

 

 1. A watan Janairu 2, 2022 – aka fasa gidan yarin Mandala dake Ilorin, inda fursunoni uku suka kubuta.

 

 1. A cikin watan Mayu, 13, 2022 – aka fasa gidan yarin Agbor dake jihar Delta, inda ‘yan fursuna 3 suka kubuta.

 

 1. A cikin watan Oktoba 7, 2017 – aka fasa gidan yarin Enugu inda aka kubutar da mutane biyu.

 

 1. A cikin Disamba 27, 2017 – aka fasa gidan yarin Ikot Ekpene, inda fursunoni 47 suka kubuta.

An kuma yi nasarar dakile fasa gidan yari sau 15 a fadin kasar nan.
Arewanahiya.com
Farin cikin ku shine namu muna mutukar alfahari daku masoya.

Mutane da yawa na fassara hakan amatsayin rashin tsaro daya addabi kasar Baki daya domin haka aketa fama dashi acikin kasar.

Muna mutukar farin ciki daku da kuke kasan cewa damu akowanne lokaci kune abun alfaharinmu dare da Rana.

Shin Mai karatu ganinka rashin tsaran ya janyo hakan ko kuma wani daliline yasa hakan tafaru Fadi ra,ayinka ta rubutun ta comments section.

arewanahiya.com

 

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button