Wakokin hausa Video

MAN YAN KANNEWOOD DA IYALANSU RANAR SALLAH .

TAfi zuwa kasa Dan kallon videon.

Babu shakka manyan KANNEWOOD suma since Sam baza,a barsu abaya ba hakan tasa Suma sukai wankan kece raini Dan nuna duniya murna d farin cikin Ranar Sallah.

Alhadullahi alakullu halin cikin ikon Allah munga Ranar Sallah lafiya haka kuma muna Kara rokin Allah ubangiji yakara nuna mana ta badi barasa lafiya muna Kara koron Allah ubangiji ya Basu lafiya .

Masu lafiya kuma Allah ubangiji ya Kara musu lafiya Mai anfani duniya da lahira duk duniya tabbas babu abin da yafi lafiya domin kuwa komai sai da ita zai yiwu munai was kowa fatan alkairi.

Allah ya Mai maita Mana irin wan nan Rana dukkan musulman duniya kuma da suka rigamu gidan gaskiya muna Kara rokin Allah ubangiji kasa mutuwa ta zama hutu agareshi Baki daya.

Happy Sallah to everyone musulmin Brothers and sisters Wish you’re all the best.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button