Wakokin hausa Video
GAMAR SUUGAANI.
Wasu mutane da yawa suna karrama mata aduk inda suke badan wani abuba sai Dan karamci domin babu Wanda zai rayuwa ba lalle sai da mace Dan mace itace asalin kowanne Dan Adam .
Tabbas haka Maganar take kowanne Dan Adam ba zai taba rayuwa ba saida tallafin mace Allah ubangiji ya albarkaci mace domin mata sune iyayen kowa haka kuma adon kowanne mutun.
Allah ubangiji ya karawa mata albarka ya kuma karawa mata jin Dadi ya kuma Kara fahimtar juna tsakanin maza da mata.
Ku dunga ziyarar website din arewanahiya.com Dan kadan cewa cikin farin ciki akowanne lokaci .
arewanahiya.com
Farin cikin ku shine farin cikin mu.