Hausa Music
YANZU YANZU NURA M INUWA YA SAKI WATA SABUWAR WAKA.

Tafi kasa Dan sauraran wakar
Nura m inuwa na daya daga cikin shahararun mawakn da duniya ke magana tun tsawon shekaru masu yawa baya tabbas indai magana da azancice lalle babu Kamar Nura m inuwa.
Dukkan mawakan hausa da kansu sun shaida irin baiwar da Allah ubangiji ya yiwa mawaki Nura m inuwa daya cikin dubu Sarkin Waka Nura m inuwa abban farha ikok Allah.