Wakokin hausa Video
WATA SABUWA ASIRI YAU YA TONU.
Tafi kasa Dan kallon videon.
Wata Sabuwa asiri yau ya tonu inda aka Tina asirin wani Mai aure yana vin amanar matarsa bayan yayi aure wai dama ajwai maza masu irin wadan Nan halin haka?
Gaskiya wasu sunce suna da ja kan wan nan Maganar suna ganin Kamar haka ba zata yiwuba domin da zarar mutun yayi aure bashi da wani burin daya wuce kula da matarsa.
Amma kuma mata suna yawan kawo korafin cewa maza jensu suna cin amanarsu bayan aure shin dan Allah menene gaskiyar wan nan lamarin.
Nidai ganina sai dai idan dama mutumin ban Zane shine kawai zaiyi irin wan nan aika aika Amma Kai Mai kallo meye naka ra,ayin kan hakan?
Muhadu ta comments section.
Arewanahiya.com