Wakokin hausa Video
SANDA SEASON 2 EPISODES 25 ORG.
Shirin Sanda na daya daga cikin film marasa tsara da mutane ke rubibin kallo domin debe kewa tabbas Shirin yana mutukar taka baza ba,a kimantawa.
Shirine dake sa masoya shiga nushadi Mara musaltuwa haka kuma yana Kara debe kewar abubuwa da yawa acikin rayuwa Shiri daya abun kwatance.
Wan nan Shirin yana mutukar nuna muhimmacin mahaifiya da kuma matsayinta agurin Dan ta San Nan yana Kara nunawa matas lalle su Kara rike iyayensu domin duk duniya Basu da kamarsu.
Shirin ya dauki jarumai Kala daban daban masu mutukar masoya dare da Rana farin cikin masoya shine babban burinmu cewar dady hikima.
Arewanahiya.com