Hausa Music

SABUWAR NURA M INUWA GAMJI UBANSU ARFAT.

Sarkin Waka Nura m inuwa mawaki daya dake tsara wakar dake bawa mutane mamaki mutuka domin Allah ya bashi basira mutuka Dan haka aje Masa kirarin Sarkin Waka.

Yanzu yanzu y saki sabuwar wakar tasa Mai taken ubansu arfat gamji Mai farin jin kamar kudi wan nan kadan daga cikin kirarin Sarkin Waka Nura m inuwa kenan acikin wakarsa.

Download

Gamji ubansu arfat

Hakika Waka baiwace Kamar yadda Allah ubangiji take bawa Wanda yayi niyya alokacin daya so Nura m inuwa angon maman afra kuma abban farha.

Nura yana Kara godiya ga dukkan masoyan sa dare da Rana domin masoya sune abun alfahari Dan said dasu zamuyi tutiya Allah ubangiji yakara kauna tsakanin mu da masoya.

Muna Kara godiya Masha Allah happy Sallah ga kowa.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button