Wakokin hausa Video

LOKACIN DA JAMI,AR INDIA KE KARRAMA RARARA.

Tafi kasa Dan kallon videon.

Wata babbar Jami,ar dake kasar India ta karrama shahararen mawakin Nan naku wato Alhaji dauda kahutu rara bisa can canta da kuma Kai matsayin da kamata da yayi da akararrama shi.

Alhaji Dauda kahutu Rara shine mawakin na farko atarihin mawakan hausa Wanda wata kasa ba Nigeria ba ta bawa lambar yabo domin can cantarsa da yayi Dan nunawa duniya irin marsayinsa.

Shine mawakin siyasa na farko daya kirkiri abubuwan mamaki daban da sauran mawakan hausa tun lokacin tarihi domin shi yana kirkirar abubuwa nasa harma wasu suyi koyi.

Tabbas wan nan Jami,ar tayi Al,akari da wan nan irin basiru na mawakin Dauda kahutu Rara yake kokarin kirkira harma wasu suyi koyi da irin abubuwan da yake.

Mawakiai mutukar basirara da babu irinsa adukkan tarihin mawakan hausa vbaki daya dauada kahutu Rara ikon Allah ta,Allah baya suba wan nan wani iirarine da wani mawakin ya yiwa rararan Waka take cewa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button