Wakokin hausa Video

KUNGIYAR MAWAKAN 13+13 TA KAI ZIYARATA MUSAMMAN OFFISHIN MALAM PANTAMI.

Tafi kasa Dan kallon videon ziyarar.

Assalamualaikum waraha matullahi ta,ala wabara katuhu bayan dubun gaisuwa tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Kamar yadda akasani cewa shahararriyar KUNGIYAR mawakan hausa 13+13 ta zama ruwan dare gama duniya.

Domin kuwa ahalin yanzu babu inda ba,asan da zaman wan nan kungiya ba tun daga kan yara matasa zuwa manya tan kasuwa da kuma dukkan ma,aikatan gwambati dake fadin kasar Nan Baki daya.

Wata kungiyace dake kokarin kawu wasu tsare tsare domin tallafawa masu karamin karfi da kuma gajiyayyu dake fadin kasar Nan Baki daya Dan samun tallafin da zai tai maki jama,ar kasar baki daya.

Babu shakka halin yanzu wan nan kudirin yana Jan gudana domin kuwa babu abin da za,acewa Allah Mai kowa Mai komai sai godiya domin kuwa ana kan samun nasara bisa kudirin kungiyar.

Professor MALAM Isah Ali PANTAMI Shima yayi na,an da wan nan kungiya haka kuma yayi na,am da dukkan kudirinta Baki daya domin karawa mabiya wan nan kungiya kwarin gwuiwa kan kudirinsu.

Makam Isha Ali PANTAMI ya Kara da cewa tabbas ana mutukar San irin wan nan cigaban acikin Al,ummah Dan wan nan yana Kara cigaba Mara iyaka da Samar da ayyukan yi ga matasan mu.

Wan nan ba karamin abin alfahari bane munyi na,am da marhabun da wan nan kungiya cewar MALAM Isah Ali PANTAMI muna Kara addu,ar Allah ubangiji ya iddanufi.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button