Wakokin hausa Video

YANZU RARARA YA SAKI SABUWAR WAKAR SALLAH NA KALLO.

TAfi zuwa kasa Dan kallon videon.

Shahararen mawakin Nan naku Mai suna Alhaji dauda ka hutu rararan Waka yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa da murnar babbar Sallah wadda za,a gudanar yau insha Allah Kamar yadda aka Saba Kamar yadda kuma addinin muslunci ya ta naza.

Hakika mutane sun sheda korewar Alhaji dauda kahutu rara ban garen iya tsara wakar dake burge mutane ahalin yanzu domin kuwa shine mawakin da akewa lakabi da Jami,ar Waka Dauda na kahutu ikon Allah.

Kwanakin baya kadan tsabar iyawa da kuma korewarsa harma Jami,ar India ta bashi lambar yabo Wanda dukkan duniya sun sheda hakan Dan kuwa anyi kowa ya gani da idonsa bawai labari ba.

Wakadai wata baiwace kiwa ya sheda hakan Dan said Wanda Allah ubangiji ya bawa baiwarta da kuma ikon yinta San Nan yakeyi mutane tabbas sun sheda Alhaji dauda kahutu rara Allah Mai iko ya bashi.

Allah ubangiji ya Kara basira dare da Rana masoya na Taya kavda murna.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button