Hausa Music

TIJJANI GANDU YA SAKI SABUWAR WAKAR TINIBU.

Tafi zuwa kasa Dan jin wakar.

Sabuwar wakar Tijjani Gandu da yayiwa Bola Ahmed Tinibu mutane da yawa na bayyana cewar gaskiya Tinibu yayi tsufa daya zama shugaban kasar Nigeria azabe Mai zuwa 2023.

Nasan komai ba sadan duba da yadda aketa fama da rikicin tsufa daga asalin shugaban kasar Nigeria na yanzu inda wasu suke cewa ahalin yanzu Shugaba Buhari kullum yana yiwa Nigeria aikin awa hudune kachal.

Badan wani abuba sadan tsufa da yayi hakan itace ta saka cikin kasar Nigeria cikin wan nan halin da muke ciki ahalin yanzu domin d badan wan nan tsufarba dukkan wan nan matsalar da kasar take ciki tabbas komai zaizo dsauki.

https://youtu.be/hTCqjaBpV8U

Sabi da haka mafi yawancij talakawan kasar ta Nigeria sun bayyana nasu Kara yin kuskuren da sukayi abaya Dan shine yayi Saba diyyar faruwar abubuwan dake faruwa acikin kasar ahalin yanzu.

Allah ubangiji ya Kara kare gaba ya kuma bamu shuwa gabanni na gari ya kawo zaman lafiya Mai dorewa cikin kasar mu Nigeria ameen.

 

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button