Wakokin hausa Video
SANDA EPISODE 24 ORG.
Shirin Sanda tabbas shirine dake mutukar taka rawar gani acikin shirye shirye masu yawan masoya yan kallo dare da Rana hakika Shirin ya zama daya cikin dubu ahalin yanzu Shiri Mai farin jini Kamar ruwan sha.