Wakokin hausa Video

KALLI YADDA YAN FILMS SUKA KAI ZIYARA KABARIN NURA MUSTAFA YAU.

Allah sarkin iko kalli irin yawan mutanan da suka Kai ziyara kabarin Nura Mustafah Waye Dan nuna kauna agareshi tabbas Nura Mustafah Waye kowa ya sheda irin dubban Nan masoya.

https://youtu.be/J9YbwAqKHQo

Mutuwa Mai raba soyayya tsakanin masoya tabbas dama rayuwa haka take mutuwa rigar kowa Nura kowa ya sheda mutumin kirkine mutuka.

Haka kuma kowa ya shida karfin kaunar dake tsakaninsa da fiyayyen halitta Annabi Muhammad SWA yau gashi Nura ya tafi Allah ubangiji yasa ya huta.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button