LAWAN AHMED NA MIKA SAKON GODIYA.
Tafi zuwa kasa Dan kallon video din.
Allahu Akbar rayuwa kenan dama haka maganr take zancen Allah baya tashi kullu nafsin za,ikatul maut dukkan Mai Rai dole saiya Dan Dani zafin mutuwa Allah ubangiji ya jikan directar Nura Mustafah Waye.
Allah kasa mutuwa ta zama hutu agareshi da sauran musulman duniya Baki daya Allah ka Kai haske Mara adadi da rahama Mara iyaka cikin kabarinsa.
Kamar yadda kowa ya sani Nura Mustafah Waye shine directan films din izzarso haka kuma shine ya tsara labarin film din Shirin dake mutukar koyar da abubuwa masu mutukar anfani acikin rayuwa.
Tabbas Shirin yana Kara nuna mahimmancin da darajar Annabi Muhammad S.W.A da kuma Kara sanin marsayinsa da kuma mahimmancin sa agurin dukkan musulman duniya Baki daya.
https://youtu.be/499t2wH7GsQ
Nura Mustafah Waye yaci nasarar jawo hankalin mutane Dan Kara sanin kima da martabar Annabi Muhammad SWA Allah ubangiji ya hada shi da babban masoyinsa Annabi Muhammad.
Rayuwa kenan Allah yasa ya huta yasa muma mucika da kyau da Imani ameen.