Wakokin hausa Video

MALAMIN MATA SEASON 2 EPISODES 17 ORG.

Tafi kasa dan kallon asalin video asha kallo lafiya.

Wan nan sabon shirinne malamin mata shikawai mata yake yiwa aiki domin tace dansu ya shiga malanta dan haka ba zai bari shedan shine ta wanda zai nuna masu rashin jiba.

Shirin danya zama zakara mai Baku nishadi da kuma farin cikinku kowanne sa,ili aikin daya samu lambar yabo tsabar irin yadda shirin ya tsaru mutuka kai bari dai abun ba,a cewa komai kagani da,idon ka.

Wan nan shiri ya fito daga shahararren campaning mai suna mai sana,a films production ma,aikata mai mutukar bawa masu kallo nishadi burinmu ganin annushuwa afuskarku.

Hakan shine babban burinmu Baku nishadi da kuma farin ciki mara tunanin karewa san nan muna kara barar addu,arku masoya dare da rana kan cewa allah Ubangiji ya bamu nasara adukkan Al,amuran mu na yau da kullum.

Kasance da arewanahiya.com for more update thanks.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button