INA DA MATA EPISODES 52 ORG.
Shirin ina da mata shirine mai dogon zango dake taka rawar gani cikin fina finai masu taka baza cikin Al,ummah domin bayyana wasu abubuwan dake tafiya acikin rayuwar mu ta yau da kullum badan komai ba sai dan nunawa nata illar kishi mara amfani.
San nan kuma shirin yana kara nunawa maza illar daukar alkawari lokacin da soyayya ke ganiya dadi sai kaga namiji ya dauki alkawarin da bazai iya cikawa ba daga bisani sai fada da tashin han kali kuma ya biyo baya maza lalle kuma kuyi hattara.
Maza da mata tabbas babu makawa wan nan shirin yana kokarin fahimtar daku wasu abubuwa dake faruwa ahalin yanzu a Al,amuran rayuwarmu allah Ubangiji ya bamu hakurin zama da juna san nan kuma ya bamu ikon rike amanar junanmu.
Dan yanzu amana tayi karanci both maxa da kuma mata sai dai kawai addu,a rayuwa baki daya ta sauya allah Ubangiji karawa rayuwarmu albarka san nan ya bamu ikon rike amanar juna yasa mugama da duniya lafiya ameen.
Idan wan nan shirin yana burgeka yima nuna farin cikin ka ta comments sections mun gode.
Arewanahiya.com