Yanzu yanzu Rarara ya saki wata Sabuwar wakar Buhari.
Tafi zuwa kasa danjin asalin wakar.
Tabbas mawaki dauda kahutu rarara mawakine kamar yadda dukkan wani dan Nigeria ya sani domin allah Ubangiji ya bashi baiwar waka mutuka.
Domin yara da manya kowa ya sheda haka kuma ya tabbatar da hakan tun tsawon lokaci duk wanda yake dan Nigeria ya san haka.
Mawaki rarara yace shi badan wani abu yake mutukar san buhari ba sai dan irin gaskiayar da ake masa sheda dare da rana domin kuwa yace tun yana karaminsa kullum yake jin na cewa buhari mai gaskiya.
Kuma hay yanzu mutane sun sani gaka kuma sun shaida hakan shi mai gaskiyane haka itace babban dalilin ya burge shi tun yana yaro har zuwa yanzu.
Kara hakuri baba
Haka kuma yakara da cewa babban abun daya kamata yanzu shine alhaji Bola Ahmed Tinibu ya zama shugaban kasar Nigeria 2023 domin kuwa ya yiwa buhari kaokari mutuka alokacin da yake bukatar taimako allah Ubangiji yaba mai rabo sa,a