Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKAR UMAR M SHARIF KIBANI SOYAYYA.
Tafi kasa dan kallon asalin video.
Wan nan wata sabuwar wakace da shahararren mawakin ku umar m sharif ya saki domin tabbatar da farin ciki azuciyar masoyan sa dare da rana anyi hira da shahararren mawakin umar m sharif kan cewa manene abun da yafi faranta tansa dare da rana inda ya bayyana cewa farin cikin masayansa shine abun da yafi faranta ransa ako wanne lokaci.
Umar m sharif kowa yasan cewa babban makine tun tsawon lakaci baya har zuwa yanzu dan mutane sun sheda korewarsa ban garen iya tsara wakar soyayya haka mata suna mutukar nishadan tuwa da wakokinsa haka kuma iya tsara wakoki kala daban daban.
Wakar soyayya wakar siyasa wakar aure da dai sauran shahararrun wakoki dake na zamanin dake saka farin ciki mara addai azuciyar masu sauraro