KISHIYATA EPISODES 7 ORG.
Tafi zuwa kasa dan kallon asalin video.
Shirin kishiyata wani babban shirine dake daukar han kalin mutane haka kuma yana kara nuna abubuwa dake faruwa ahalin yanzu acikin rayuwa.
wan nan shiri ya zama mara tsara domin yana mutukar fahimtar da wasu abubuwa kala kala acikin tsarin yau da kulkum.
Wan nan shirin mai suna kushiyata mutane da yawa sun yaba dukkan jaruman dake cinsa badan komai ba sai dan kurewa ban garen iya tsara film.San nan kuma da iya daukar hankalin masu kallo aduk lokacin da suke kallansa shirin film daya wanda bashi da tamka.
Shirin ya hada fitattun jaruman kannywood kamar yadda masoya masu kallon wan nan shirin ke fade dare da rana kuma sun kara da cewa lalle umar Hashim na cikin izzarso wato lawan ahmad kenan.
Yace masoya lalle su shiryawa zuwan wani kaya taccen shiri wanda suna nan suna tsarashi kuma mun tabbatar zai Baku irin abubuwan da kukeso acikin film wanda kyansa har yawuce film din izzarso.
Arewanahiya.com