Wakokin hausa Video

Kanin Adam A Zango yayi abun Mamaki Agasar wakar Tinibu.

Tafi zuwa kasa dan kallan video yanzu.

Kb Zango wato kanin shahararren dan kannywood din nan adam a Zango yayi abun daya bawa kowa mamaki inda yayi kokari mutuka.

Agurin gasar wakar dan takarar shugaban kasar Nigeria wato alhaji Bola Ahmed Tinibu mai jiran gado ahalin yanzu 2023.

Ahalin yanzu kamar kamar yadda akasa kuma akayi alkawarin saka gasa ta motoci da kuma wayoyi hadi da kudade masu tarin yawa.

kan gasar wakar tabbas mutane da yawa sun shiga gasar haka kuma suna kokari mutuka gurin tsara gasar kamar yadda aka tsara ta.

Komai lafiya lau abubuwan suna ta gudana mutuka fatan mu shine nasara ga dukkan mai nasarar da allah Ubangiji ya zaba cikin mutane.

Gasar na cigaba da gudana kamar yadda aka tsarata wanda ahalin yanzu anakan kokarin fidda gwani wanda ya cinye wan gasa da akasa tun tsawon lokaci baya allah ya bawa mai rabo sa,a

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button