Wakokin hausa Video

KALLI WANI VIDEON ISKANCI SADIYA HARUNA DA MR 442.

Tafi zuwa kasa dan kallon asalin video.

Assalamu alaikum waraha matullahi wabara katuhu bayan dubun gaisuwa fatan kowa yana cikin koshin lafiya kowa yasan hajiya sadiya haruna dai tana hawa wakokin yabon halitta.

wato annabi Muhammad swa haka kuma kowa ya shaida hakan domin kuwa tayi fice mutuka anan ban garen.

Amma kuma abin mamaki sai gashi mr442 t da,ita suna wani video wanda hakan ya sabawa addinin musulunci.

amma kuma su duna ganin kamar hakan ya dace allah yayi wadaran naka ya lalace amma dama rayuwace kowa yana da damar yin duk abin daya keso yayi arayuwarsa.

Dan allah kalli irin wan nan aika aika haka allah Ubangiji ya shirya mana zuriya ita kuma Sadiq Haruna allah ya dawo da,ita ta gane hanya madai dai ciya.

Domin wan nan hanyar tabbas ba mai dorewa bace allah ya kara kare mana zuriya ya yiwa kowa albarka yasa mugama da duniya lafiya ameen summa ameen.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button