Wakokin hausa Video

Kalli video Nhamadi kanu shugaban biafara yana zan tawa da mabiyansa.

Kowa duk wanda yake kasar nan ta nigeria ya san kungiyar biafara kungiyar yan kudu wato yan kabalal igbo masu kai korafin anayin ba dai dai ba ashugabancin kasar nan ta nigeria inda suke cewa ya kamata araba kasar dan kowa yan inda ya dosa.

Wan nan video sane yayi da yakai ziyara zuwa garinsu ya bayya nawa mabi yansa cewa babu damuwa sukara hakuri dama komai yayi farko tabbas yana da karshe lokacine wata rana sai labari dana haka rayuwa take.

Shugaban Kungiyar ya kara da cewa dama su dalilin yin kurinsu na fadin haka shine babban burinsu kawo sauyi cikin kasar tamu ta nigeria allah ya taimaki babbar kasarmu nigeria.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button