Wakokin hausa Video

KALLI HALIN DA MAKARANTU KE CIKI YANKIN ADAMAWA.

Tafi kasa dan kallon asalin video mun gode.

Tabbas ahalin yanzu ilimi ya zama abin mamaki domin kuwa yaran talakawa sun shiga wani hali dalilin rashin ilimi ko kuma muce ya samu nakasu mai girma duba da yadda anata samun matsala kan makarantu afadin kasar ta nigeria baki daya.

Domin kuwa ahalin yanzu bama wai makarantun primary da kuma na secondry kadai ake samun matsala ba dan yanzu dukkan nin jami,oin nigeria mallakar gwamnati tarayya suna cikin yajin aiki adalilin rashin inganta ilimi ko kuma nace daukar ilimi da muhimmanci daga masu alhakin hakan gwamnatin tarayya.

Wan nan shine dalilin shiga yajin aikin nasu tun tsawon lokaci baya har zuwa yanzu akalla ankai wata hudu ahalin yanzu suna cikin yajin aikin wanda tabbas hakan ba karamar matsala bace dake kokarin lalata ingancin ilimin kasar baki daya kamar yadda muka fada abaya.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button