Wakokin hausa Video

Kadan daga cikin shirin karon batta episodes 7.

Tafi kasa dan kallon asalin video.

Kamar yadda mukai muku alkawarin cigaba da kawo muku shirin film din garin gabas kashina 7 insha allah mun shirya tsaf dan fara kawo muku shirin domin cika alkawari da kuma tabbatar da farin ciki azuciyar masoya dare da rana domin farin cikin ku tabbas shine farin cikin mu muna kara farin ciki da jin dadi ganin farin cikin masoya.

Wan nan shirin ya zama na daya daga cikin shahararrun fina finai masu faranta ran masu kallo akowanne lokaci kamar yadda masoya suke fada mana dare da rana muna mutukar farin cikin kasance war hakan mutuka duba yadda film din ke burge masoya.

Shirin yana dauke da fitattun jaruman kannywood masu mutukar kirkiro farin ciki mara musultuwa acikin zuciyoyin makallata wan nan shiri habeas muna kara godiya da wan nan sakon naku suna zuwa garemu kowanne lokaci idan kun aiko.

Muna alfahari daku kamar yadda kuma mun san kuna mutukar alfahari damu mun gode.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button