Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SEASONS 2 EPISODES 22.

TAFI KASA DAN KALLON VIDEON.

Cigaban shirin uku sau uku wanda ke mutukar bawa masu kallo farin ciki da nishadi akowanne lokaci tabbas wan nan shirin ya zama daya daga cikin shahararren shiri mai abubuwan mamaki mutuka domin kaya tar da masu kallo dare da rana.

Shirin ya fito daga daya daga cikin shahararrun camapanin da babu kamarsu duka farin ma,aikatar shirya fina finai haka sun mutukar shahara gurin kawo muku abubuwa wadan da sukai dai dai da zamani domin fahimtar da dukkan Al,ummah halin da rayuwa take ciki.

Wan nan shirin ya hada fitattun jaruman kannywood masu mutukar iya tsara shirye shirye akowanne lokaci domin sun shaidawa masoya cewa basu da wani buri aduniya wanda ya wuce farin ciki da kuma nishadin masoya allah Ubangiji yabar soyayya mara karewa.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button