Wakokin hausa Video

KALLI ABIN DA DASO TAYI ACIKIN WANI SABON VIDEO.

Wan nan video ya janyo surutu acikin yan hausa film sosai duba da yadda hajiya Saratu Gidado ta zama uwa bai kamata ace tana irin wan nan hakan kamar zaiza da alaka da zubar da mutunci domin kuwa abun ya janyo surutu.

Dukkan fadin masa,antar anata cece kuce kan faruwar hakan amma har yanzu dai suna kan zama tsakaninsu dan shawo kan matsalar har tasanya wasu dayawa suna ta surutu wanda bai dace ba kan cewa wan nan kawai zubar da mutuncin yan kannywood ne domin kuwa dama andade ana musu kallo mutanan banza.

https://youtu.be/AQHnzLObeTg

Toh yanzu dai mai faruwa ta riga ta faru sai dai addu,ar allah ya kara kiyaye gaba kuma mutane ayi hattara domin shaidar duniya tabbas itace ta lahira masha allah

Arewanahiya.com.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button