Wakokin hausa Video

ALAQA SEASONS 2 EPISODES 9 ORG.

TAFI KASA DAN KALLON VIDEON.

Tabbas wan nan shirin na alaqa ya zama shiri mafi kowanne shiri farin jini domin kuwa ya zama daya tamkar wani film da akayi shi kasar India gaskiya mutane na mutukar yaba irin shirye shiryen wan nan company mai mutukar farin jini mutuka.

FKD film Production company ne mallakin shahararren dan wasan hausan nan wato Sarki Ali Nuhu mahadi mai dogon zamani duba da yadda yayi lokaci tun baya haka kuma yana kan kara lokaci har yanzu babu wani shiri da wan nan company nin yayi wanda mutane bayi kakarin yana kyan Shiba.

Shirin ya hada jarumai wadan da dukkan mai kallon shirin film din hausa ya sansu haka kuma yake mutukar ya bawa da irin aikinsu jaruman sun hada da Sarki Ali Nuhu Ramalan Borth Sadiq Ahmad Auwal Isah waise da dai sauran fitattun jaruman masu abubuwan burgewa kowanne lokaci.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button