Wakokin hausa Video

WUFF SECTION 4 EPISODES 35.

TAFI KASA DAN KALLON ASALIN VIDEON

Wan nan shirin wuff section 4 episodes 35 shiri mai mutukar abubuwan mamki wan nan shiri tabbas tabbas babu makawa yana kokarin fahimtar da mutane wasu darrusa acikin rayuwa domin kara nissantar wasu Al,amura atsarin rayuwa.

Tabbas shirin yana dauke da fitattun jaruman kannywood masu mutukar bada abubuwan farin ciki akowanne lokaci haka kuma wan shirin yana mutukar kara nasihantar da mata da kuma maza dan sanin manene rayuwa domin daukar matakin daya dace.

Shirin ya fito daga campanin daya tamkar dubu wanda kullum ake labari dan sun kure mutuka ban garen iya tsara fitattun fina finai masu mutukar taka rawar gani cikin tsarin rayuwar wan nan zamani namu.

Muna kara murna da farin cikin da irin murnar da masoya ke kara mana va dare ba rana muna alfahari daku mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button