Wakokin hausa Video

KALLI WANDA AKE TUNANIN ZAICI NA DAYA AGASAR JAGABAN CHALLENG.E

TAFI KASA DAN KALLON VIDEON

Tabbas jamar yadda kowa yake cewa wan nan yayi mutukar kokari sosai duba da yadda yayi nasa video din daban dana sauran domin kuwa yayi kokari sosai mutuka har da ban gasar alhaji dauda kahutu Rarara ya yaba wan nan video din sosai.

Mutane na ganin cewa kamar wan nan shine zaci na farko acikin gasar duba da yadda ya tsara nasa daban da sauran ita dai wan nan gasa za,a rufeta ne gobe ranar talatin ga watan jun da muke ciki insha allahu.

sauran mutane ana kira lalle kowa yayi kakari wanda yayi bai kawo ba tabbas yayi kokarin kawowa kar lokaci ya kure domin daga gobe gasar ta kare san nan kuma sun sheda cewa sun bada sabuwar lambar tura wakar lalle kowa ya tura basa ta wan nan number kamar yadda aka bada muna kara godiya bisa kakarin ku.

Allah ubangiji ya bawa kowa nasara tabbas babu wasa gasar ta tafi yadda akeso karshema ta wuce yadda muke tunani haka kuma munyi alkawari kamar yadda muka fada zamu bada abun da yafi wanda muka fada agasar da ikon Allah mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button