Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN MALAMIN MATA MAI ZUWA YAU.

TAFI KASA DAN KALLON VIDEON.

Malamin mata wani saban shirine dake taka rawar gani cikin sababbin shirye shiryen dake da abubuwan burgewa mutuka domin tabbas da nishadi da kuma farin ciki mara dadi cikin zuciyar masu kallo.

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren campaning mai sana,a films production kano campaning mai abubuwan mamaki domin kayatar da masu kallo dare da rana burin wan nan campaning shine farin cikin ku.

Allah ya bar kauna ya kuma kara mana rufin asiri duniya da lahira muna farin ciki daku kamar yadda kuma kuke farin ciki damu mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button