Wakokin hausa Video

KALLI WATA BUDURWA TA SAKI SABAN VIDEO RAWAR WARR.

TAFI KASA DAN KALLON VIDEON

Wata budurwa kenan inda tayi rawar wakar warr wakar nan ta ado gwanja data karade social media baki daya wakar ahalin yanzu anyi analysis din cewa babu wata wakar dake tashe kamarta duba da yadda ko,in acikin social media wakar take tashe.

Ita wan nan budurwar tace tayi wan nan rawarne saka makon dadi da wakar tayi mata mutuka dan agalin yanzu babu wata waka dake mata dadi kamar wan nan wakar ta warr haka tasa nuna farin cikinta mutuka afili dan nuna kawo farin cikinta.

https://youtu.be/tvC5aPIuLdE

Shikuma ado gwanja yayi wakarne shima domin taso da tsimin yan mata domin kuwa yayi alkawarin inhar yana raye mata baza Suji kunya ba kullum farin cikin Mata tabbas shine mafi jin da dinsa arayuwa  kullm fatansa allah Ubangiji yabarsa da mata domin tabbas rayuwa bata yiwuwa sai dasu.

Farin cikinku mata shine farin cikina dare da rana ina kara addu,a kullum allahu yabar kauna tsakanin mu daku.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button