KALLI SHIRIN ADUNIYA KASHI NA 64 ORG.
TAFI KASA DAN KALLON VIDEON
wan nan shiri yana mutukar taka rawar gani cikin shirye shiryen wan nan lokacin tabbas shirin yana kutukar taka baza hadi da gamsar da mutune irin abubuwan da suke bukatar kallo domin yana mutukar nishadi dan tar da masu kallo kowanne lokaci.
Shirine mai mutukar farin jini mutuka film din ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren campaning Zinariya campaning tabbas campaning yana mutukar taka baza wajen kawo abubuwan da zasu burge masoya dare da rana domin farin cikin masoya shine farin cikin masu kallo.
Shrin ya hada harumai kala daban daban domin kawo muku abubuwan dai dai da zamanin da zaisa ku farin ciki akowanne irin yanayi muna mutukar farin ciki da farin cikin ku masoya da bazarku muke taka rawa har kulkum muna kara godiya allahu yabar kauna.