Wakokin hausa Video

INA DA MATA EPISODES 52 ORG.

Arewanahiya.com

Wan nan shirin ina da mata shirine mai mutukar abubuwan dake karawa nata nasiha domin fahimtar wasu abubuwa acikin rayuwa musamman rayuwar aure dan ita rayuwa taken iya sauyawa akowanne irin lokaci.

Shirin yana mutukar kara jawo han kalin nata akan wasu abubuwa na rayuwa duba da yadda al,amarin rayuwar yanzu ya sauya amma mata basa gane hakan su kullum kawai buka tarsu kawai itace tasu.

Wan film din yana kara nunawa matan yanzu cewa ki dunga ikirarin cewa ke gidanki ke kadaice baza,ahadaki da wata ba tabbas wan nan ba karamin kuskure bane amma kuma hakan ya zama ruwan dare guri matan yanzu.

Kowacce mace babban burinta zama cikin gidanta ita kadai kar ahada da wata Kowacce burin ta kenan bayan kuma ga matan nan sunyi yawa agari amma Sam basa Al,akari da hakan wanda hakan shima wani babban kuskuren ne acikin rayuwarsu.

Mata ayi hattara saka makon sayin rayuwa domin hadu arufawa juna asiri allah Ubangiji yasa mudace ameen summa ameen

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button