Wakokin hausa Video

WANI MAI MAGANI YA HALLAKA YARA HUDU AMATSAYIN AL,JANU.

Ankama wani matashin mai magani da laifin ikirarin shi mai maganine inda yayi sana diyyar tafiyar yara har guda hudu har lahira ta hanyar tafiya bata hanya mai sauki ba yara har guda hudu allah ya kara tsarewa.

Mai maganin yayi ikirarin cewa yaran farko daya cilla zuwa wata duniya wai ba mutun bane aljanine inda yace hanya mafi sauki itace wan nan yaro asakeshi ya tafi zuwa asalin duniyar su ashe maganar ba haka take ba duk kar yace.

https://youtu.be/C1olEACW0dU

Haka sauran yaran ma guda hudu dukkasu ya hallakasu amatsayin shi mai maganine inda daga bisani yanzu yana han nun hukuma za,agudanar da bin cike kansa san nan ayi masa hukunci dai dai da laifinsa sai akiyaye allah ya kara tsare gaba.

Domin yanzu duniya tabbas ta zama abin data zama abubuwa ba,a cewa komai allah Ubangiji yasa mudace ameen summa ameen.

Duniya mai cike da abubuwan mamaki.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button